PJ Twins – Ikon Allah (Gods Power) March 10, 2021 Frank Cis Music 0 PJ Twins are talented and fast-rising gospel artists. They have been versatile in their music as they first drop their initial single titled “TRIBUTE TO MAMA” which you can download HERE. “A TRIBUTE TO MAMA” was a song dedicated to their beloved Mum, late Mrs. Sarah Jacob. Now they are back with another hit titled “IKON ALLAH ” (God’s Power) which is a song behind the title of their nine-track video album. The song IKON ALLAH is an expression of God’s Power and grace over their family and humanity at large. Use the link below to stream and download this track. WATCH VIDEO LYRICS OF IKON ALLAH BY PJ TWINS INTRO: Oh yeee. . Is PJ TWINS !! Dedicating this song to our beloved Dad late Mr Jacob Daniel, although you are not more with us, but it could have been sooner than this. We thank God for the time you had with us. CHORUS: Gama da ikon Allah ne, har ma ina da rai yau har ma da Ikon Allah ne, ya sa ina da rai yau yan’uwa….. Gama da ikon Allah ne. …. Gama da ikon Allah ne, har ma ina da rai yau har ma da Ikon Allah ne, ya sa ina da rai yau yan’uwa…. VERSE 1: Gama da ikon Allah ne yan’uwa… har ma ina da rai yau eh yeee…. tun ranar haihuwa na yanu’wa…. Allah ya na lura da ni eh yeee.. eh zo mu raira wakokin yabo, mu girmama sunan sa. Muna raira, muna rawa, muna yanga da sunan sa, Uba don abin da Ka yi, karbi girma da daukaka Kai ne Allahn alloli, Kai ne Sarkin sarakuna. REFRAIN: Baba da Mama (yi masa yabo) Yara da manya (yi masa yabo) Kowa da kowa (yi mass yabo) Domin Shi ne ya isa yabo In na ce Allah ce (Ka isa yabo) Allah (Kai ka isa yabo) Allah (Kai ka isa yabo) Allah (Kai ka isa yabo) Nnye eh eh eh eh eh ehyeee…. CHORUS Gama da ikon Allah ne har ma ina da rai yau har ma da Ikon Allah ne ya sa ina da rai yau yan’uwa….. Gama da ikon Allah ne. …. Gama da ikon Allah ne har ma ina da rai yau har ma da Ikon Allah ne ya sa ina da rai yau yan’uwa…. VERSE 2: Gama sun ture ni don in fadi … Amma Wanda ke ciki na ya fi su eh yeee… Su ka sa mani dutsen tuntubi Amma Yesu ya fishe ni eh eh ehhyee Sun koma sun yi kulle kulle domin su batar da rai na.. Sun kuma shafa mani baki, Sai Yesu ya wanke ni. Duk munafuncin mugaye, Yesu ne madogara ta. Ya ce fa kar mu ji tsoro gama Allahn mu yana nan. REFRAIN: Baba da Mama (yi masa yabo) Yara da manya (yi masa yabo) Kowa da kowa (yi mass yabo) Domin Shi ne ya isa yabo In na ce Allah ce (Ka isa yabo) Allah (Kai ka isa yabo) Allah (Kai ka isa yabo) Allah (Kai ka isa yabo) Nnye eh eh eh eh eh ehyeee…. CHORUS: Gama da ikon Allah ne, har ma ina da rai yau har ma da Ikon Allah ne, ya sa ina da rai yau yan’uwa….. Gama da ikon Allah ne. …. Gama da ikon Allah ne, har ma ina da rai yau har ma da Ikon Allah ne, ya sa ina da rai yau yan’uwa.. https://cdn.praisezion.com/wp-content/uploads/2021/03/PJ-Twins-Ikon-Allah.mp3 DOWNLOAD MP3 HERE gospelMore Gist Nonso Ft. Sampraize D’Oracle – Great God April 20, 2021 Frank Cis 0 Ifemide Timothy – Bless You April 16, 2021 Frank Cis 0 Min. Chigozie Uche – My Prayer April 12, 2021 Frank Cis 0 Min. Jennifer Ifeanyi – Come Holyghost April 9, 2021 Frank Cis 0 Prislyn – No Other God April 5, 2021 Frank Cis 0